Da dumi dumi - Abba kyari ya kamu da cutar corona virus ana zargin ko Shugaba Buhari ya kwada a gunsa
HukumarNCDCta sanar da shugaban kasar cewa baya daukeda kwayarcutara safiyar yau a Abuja.
A cewarwata majiya dagafadarshugaban kasa, gwajinda aka yiya nunacewashugaban ma'aikatan fadarshugaban kasa, Abba Kyariya kamudacutar kamaryaddasakamakon yanuna aranarLitinin.
Kyari yatafi Jamus aranar Asabar 7 ga watan Maris inda yagana dawasu jami'an kamfanin Siemensabinrin Munich akan shirinfadada aikinwutan lantarki aNajeriya.
Yadawo gidaNajeriyabayan satidayaa ranar Asabar14gawatan Maris ammababualamun yakamuda cutar.
Rahotanni sun bayyana cewa ya hallarci taron daaka gudanar a kanannibarCovid-19 a NajeriyaaranarLahadiinda a nan ne yafara tari.
Daga bisaniyamikakansadomin a yimasa gwaji kuma a jiya Litinin aka sanar da shi sakamakongwajin.
Tuni da i Kyariya killacekansatunbayan daya samu sakamakongwajin.
Bayanfitowarsakamakongwajin naAbba Kyari yanunayana dauke da cutar, an shawarci Buhari ya yi gwajin shimakuma akagwada shi akaganobayadaukeda kwayarcutarkamar yaddawata majiya dagafadar shugabankasata shaidawaTheCable.
A halin yanzu daiba atabbatar ko kamuwar Abba Kyarice dalilinda yasaakadakatar da yin taron mako-makona majalisarzartarwa nakasa (FEC).
A halin yanzu akwai mutane 40dasuka dauke dakwayarcutar aNajeriya.
Ads go here

Comments